GASKIYA DAYA CE
Wata rana wani mutun ya zo ya isko wasu mutane suna hutawa a gindin bishiya sai ya tambaye su shin a Ina zan samu Abinci sai mutanen suka nuna masa wani wurin inda zai sami Abinci sai kuwa ya kama hanya zuwa wurin da aka nuna masa da zuwan sa sai ya ce abani Abinci sai mai Abincin ya ce malan Ina kudi? sai mutumin ya ce Banda kudi sai mai Abinci ya ce to ka je ka nemo kudi ka kawo, haka ya kara tambaya a Ina zan samu kudi kuma? ya kara da cewa ni haka Allah ya turoni a duniya ba da kudi ba kenan idan Ina son in ci Abinci sai na nemi kudi kenan? bayan wannan kudi wasu takardune kuma 'yan tsararun mutane ke buga su.......... Sai ya kara da cewa ni banida kudi kuma sai na ci Abincin anan kawai sai ya samu wuri ya zauna yana kallon mai saida Abinci haka shima mai Abincin ya kama kallansa yana tunani shin wannan mahaukaci ne ko yaya, Can Jim-kadan sai mai Abincin ya juya yana magana fa wani kawai mutumin naka yayi sharaf ya dauki Abinci ya gudu Sai kawai mutane suka a...
Comments
Post a Comment